« Mu ba mu mutanen banza ba ne… mu graduates ne. »


Gaskiya ne. Amma ga gaskiya mafi girma👇
Degree kawai ba ya biyan bills. Rayuwa tana buƙatar multiple streams.
To me zai hana ka haɗa degree da sana’a ?
Ga yadda winners suke tafiya :
🔹 Kana aikin gwamnati, amma kana samun kuɗi daga X mone.tization.
🔹 Kana teaching ko lecturing, amma kana da skill irin su data analytics ko cyber security.
🔹 Kana da aiki, amma kana da shago da ke juyar da kuɗi kullum.
🔹 Kana kasuwanci (saya da sayarwa), amma har yanzu kana cikin system na online skills da ke kawo maka kuɗi.
Wannan shi ne strategy mai dorewa a wannan zamanin.
Idan aikin bai zo ba ?
Toh Ka fara sana’a. Ka fara kasuwa. Ka fara koyon skill.
Idan aikin ya zo ?
Ka riƙe duka biyun.
Saboda:
Degree na baka « title ».
Sana’a na baka « freedom ».
Ka haɗa su… Sai ka zama unstoppable. 🚀
Voir l'original
post-image
Cette page peut inclure du contenu de tiers fourni à des fins d'information uniquement. Gate ne garantit ni l'exactitude ni la validité de ces contenus, n’endosse pas les opinions exprimées, et ne fournit aucun conseil financier ou professionnel à travers ces informations. Voir la section Avertissement pour plus de détails.
  • Récompense
  • Commentaire
  • Reposter
  • Partager
Commentaire
Ajouter un commentaire
Ajouter un commentaire
Aucun commentaire
  • Épinglé